Adsense Header

Motar Tanka da man fetur ta kife a jihar Kano.

Bincike ya nuna cewa wanda Direban ya debo mutane sama da goma a cikin motar ciki har da mata da yara, inda har ta kai ga da kyar aka zakulo wani yaro dan kimanin watanni goma da haihuwa.

Cikin ikon Alllah dai, duk da kwararewar da man fetur din dake cikin tankin motar ya yi, ba ta kama da wuta ba. Wani dan Najeriya mai suna Garba Musa Aliyu, wanda ya tuki motarshi inda wata motar Tanka wadda ta dauke man fetur ta kife, yace wanda ya gudu da wuri.

Idan ba za ku manta ba, a sanyin safiyar Laraba 20, ga watan Afirilu ne, wata motar jigila makare da kayan 'yan kasuwar karamar hukumar Kaura Namoda dake jihar Zamfara ta kama da wuta tare da konewa kurmus da duk kayan da take dauke da su, akan hanyar ta inda ta dawowa daga jihar Kano zuwa jihar Zamfara.
Share on Google Plus

About ExclusiveRaw Naija

    Blogger Comment
    Facebook Comment

0 Comments: